Yakai dan adam kada yarudeka fadin cewa "Mutum yana kasancewa tare da wanda yakeso,lallai ne yakamata bazaka taba saduwa izuwa mutanan Kwarai salihan bayi face sai da ayyukansu, Maana har sai kayi aiki irin nasu, dasuka rika yi wajan tsoron ALLAH, yi ibadoda kala daban daban.
Domin babu shakka yahudawa dana Sara suna son annabawan su, wallahi basai nayi rantsuwa da Allah ba, ALLAH bazai tashe su tare da Annabawa ba, kuma bazai sasu daga cikin taron suba, domin wallahi su zaa tsare su zuwa wutar jahannahma, kuma ashigar dasu cikin ta.
Ubangiji Allah yamana tsari Ameen.
Munada ingantattun magunguna kala daban daban akan ciwuka kamar, hawan jini, asama,tari,suga, shafar jinnu dadai sauransu,kala daban daban, kuma insha Allah ana samun waraka tahanyar amfani damagungunan mu. Kuma muna ingantattun magunguna kan shafar jinnu ko sihir,maita dadai sauransu zaasamemu masallacin Janihouse no.08152753609/08062264060.kota email:rahamaniyyaislamicmedicine@gmail.com
Wednesday, 1 March 2017
Thursday, 24 November 2016
Assalamu alaikum . Malam Allah Yakarama Basira,bayan Haka Mall.Wato Yau Kwana Uku Kenan Ina Fama Da Matsalar Fitsari Ina Jin Zafi Sosai Kafin Inyi Da Kuma Lkcin Da Yazo Karshe Kuma Wlh Mal.Gaba Daya Fitsarin Jini Ne Kuma Dana Gama Sai Inji Kamar Akwai Saura Amma Bazai Fito Duka Ba Sai Zuwa Anjima Kuma Ina Wahala Mal,dan Allah Malam AtaiMaka Kuma Wane Irin Ciwo Ne Wannan Mal.Kuma Ataimaka Min Da Maganin Gaggawa Dan Allah. Waalaikumu salam Dafarko inayi maka adduan Allah iyaye ma wannan matsalar Ameen. Wannan matsala kamar yadda masana sukayi bayani akai shine wannan matsalar bata rasa alaka da ciwon sanyi, wani lokaci kuma wasu sukace idan yazama kodar mutum batayin aiki yadda yakamata to bashakka mutum zai iya fuskantar wannan matsalar Wallahu aalam. Hanyar neman waraka daga wannan matsalar cikin sauri zaka iya hada Khal tuffa, da man zaitun da kuma zuma idan mutum yanada ciwon ulser sai yahada da ruwa kadan ya gauraya yasha insha Allah wannan zaa iya samun sauki da gaugawa. Sai kuma zaka iya hada garin habbatisauda dana yansun dakuma hulba, da kusdul hind karika tafasawa kanasha da zuma insha Allah zaka iya samun waraka daga wannan matsalar. Kokuma kasamo man habbatisauda karika zuba marfi daya aruwan shayi kana sha da madara. Kuma kana sha man habbatisauda tun daga kasan cibiyarka har zuwa kasan alauranka, safe da yamma wannan bayanin haka mai littafin (muujizati shifaa) yakawo acikin littafin # ALLAH yasaka masa da alkairi Ameen. Dafatan Allah yasa adace Ameen. Domin bincike a Shafinmu na blogger addaiwashifaa.blogspot.com
Sunday, 6 November 2016
Suriki mai hakuri, dakuma dattaku!!!
Hakika Allah madaukakin sarki yana cewa :Hakika zamucika maaunin maaunin masu hakuri da ladaddaki wadanda basuda iyaka. (suratul zumar)
انما يوفي الصبرون اجرهم بغير حساب.
Labari mai cike da mamaki :
Kamar yadda kuka sani halin yau da gobe ne yasanya wata baiwar Allah tayi yaji tatafi gidansu tabar gidan auranta!!!
Bayan tafiyarta saida ta kwashe tsawon wata shidda mijin nata baije ba kuma baitura biko ba!
Ana nan wata rana mahaifinta yafito sai sukayi Karo da mijin nata, suka gaisa baiyi wata wataba sai yace haba malam wane yanzu ace iyalinka tatafi gidansu har wata shidda amma bakajeba kuma babu wanda ka aika!!!
Dabude bakin malam kawai sai yace ai nadauka diyyar mutanan kirki nake aure......ooo
Wannan sirikin nasa bawan Allah dayake mutumin kirki baice masa Kala ba.
Da.. Zaije kasuwa yafito daga sai yafasa zuwa kasuwan yadawo gida Yace ma wannan diyyar tasa shirya kikoma gidan mijinki.
Tashirya takau koma abisa wannan ummarnin na mahaifinta.
Saikuma malam yafita yana zaune a majalissar sa inda yake zama..... Sai ga yara aguje baba kazo ma mammu tadawo yace kai madallah, to Kutsaya nazo... Malam yaje yayo cefane yabaiwa yayansa gashi kukai mata.
Sukaje suka kai mata daga nan
Ita kuma tayi abinci, daganan malam baikoma gidaba sai da dare yafara....... Yana shiga gida, uwar gida tace malam barka da dawowa, kadawao Lafiya ya ce lafiya kalau.
Sai aka kawo ma malam abinci, yana cikin cin abinci sai uwar gida tagaida shi, sai kuma tace haba malam yanzu ace naje gidanmu har tsawon wata shidda amma bakajeba!!
Sai uwar gida takara da cewa kuma gashi babana ma cewa yayi har zaginsa kayi!!!
Yace, eh, ke rabi dashi karya yake mutumin banza...!!!
Yanzu idan kaine sirikin wannan bawan Allah yazakayi?
Yake yar uwa idan kece matar wannan bawan Allah yazakiyi?
Hakika Allah madaukakin sarki ya ce"kyakyawan abu bazai tabayin dai dai da wanda yake mummuna ba, don haka kamar da kyakyawan abu gawanda ya munana maka.
Kuma wanda yazamo tsananin dashi akwai giyayya to kamayar dashi kamar dan uwanka shakiki, kuma wanda yake kaunar ka.
Amma babu wanda zai iya yin sai bayin Allah masu hakuri, sai kuma masu babban rabo. ((suratul fussilat))
Ya Allah kasanya mu daga cikin bayin ka masu hakuri, Dakuma Juriya, da yafiya gawadanda suka munana mana Ameen.
Yadda ake magance matsalar fitsarin yara :
Assalamu alaikum.
YAYA AKE MAGANCE MATSALAR FITSARIN YARA?
*****************************
HANYAR DAAKE MAGANCE FITSARIN YARA SHINE,YAKE UWAR GIDA ZAMU KAWO MAKI KAMAR HANYOYI UKU,KUMA KOWANNE IDAN AKADAGE ANA AMFANI DAITA ZAADACE.
1.ASAMO GARIN HULBA.
2.ASAMO GARIN HABBATUSAUDA.
3.GARIN KUSDUL HIND.
4.TSAMIYA.
G.ZUMA.
SAI AHADA ATAFASA SOSAI SAI ATACE,SAI ARIKA BASHI YANASHA DASAFE KAFIN YAKARYA,DAKUMA DADDARE KAFIN KWANCIYA BARCI.INSHA ALLAH ZAASAMI WARAKA.
2.KUMA AKANSAMI GARIN HABBATUSAUDA SAI ARIKA HADA MASA DA NONO ANA BASHI YANASHA,KO AHADA DA MADARA SAI ARIKA DAN DUMAMAWA ANA BASHI YANASHA INSHA ALLAH ZAADACE.
3.SAI KUMA ZUMA ITA KANTA INSHA ALLAH INDAI ANSAMI MAIKYA ANABA YARON KAMAR COKALI DAYA,KO KUMA KARAMIN COKALI DASAFE,DAKUMA DADDARE,KOKUMA SAU3 AYINI TO INSHA ALLAH ZAADACE BIIZNILLAH.
MUSAMMAN MA IRIN WADANDA AKEGANIN SUNKAI MATSAYIN DAYAKAMATA SUDAINA BASU BARIBA HANYAR NAFARKO DAAKA KAWO KODA MANYANE WADANDA ALLAH YAJARABCESU DA IRIN WANNAN MATSALAR TO ZASU IYA AMFANI DAITA.
KUMA KAMAR YARON INDAI YADAGA ZAA IYA YIMASA AMMA IDAN KARAMINE SOSAI ZUMAN NAN KADAIMA YAISA ALLAH YASA ADACE AMEEN.
Wednesday, 2 November 2016
FASSARAR MAFALKI DAGA CIKIN LITTAFIN (FASSARAR MAFALKI NA IBINI #SEAREN.
Shahararan masani, kuma wanda Allah madaukakin sarki ya hore masa sanin fassarar mafalki, wato ibini serean.
Nasabar sa itace :Abunbakar Muhammad ibini serin albasari.
Bayanin fassarar mafalki na Annabawa baki daya, da fassarar maanonin su, dakuma fassara mafalkin maaiki (SAW) akebe!!!
"""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""
Yace:Naji Abunbakar Ahmad dan Hussaini, dan Mahron Almakari yace:Nasiyo wata baiwa a tsammanina dai baturkace, maana yar kasar turkey ce, yace bata San harshenaba, kuma nima ban iya harshantaba, to a makobtansa akwai wasu bayin mata anan sai yazama na sai dai idan yayi magana sukuma sai su fassara mata.
Wata rana daga cikin rana ku wannan baiwa tasa ta kwanta tana barci kawai saada zata falka sai tafalka cikin kuka da kuma ehu, tana cewa ya shugabana dan Allah kasanar dani suratul fatihatil kitab.
Sai yace acikin ransa aa duba kaga jairar!!!
Wato dama taiya magana da harshena amma bata yiman magana dashi!
Yace daganan sai naje nakira wadannan bayin na makobtana amma bakin harshansa ba, amma lokaci daya kinyi masa magana dashi!!!
Daganan wannan baiwar sai tace wallahi nayi wani mafalki acikin barcina naga wani mutum mai tsananin kya acikin fushi mai tsanani, kuma ga wasu jamaa masu yawa suna biye dashi yana tafiya, sai natambaya nace wanene wancan?
Sai akace man Musa ne. Annabi Musa (AS).
Sai kuma ta hango wani kuma can shi kuma yafi wannan kya, maana yafi Annabi Musa (AS) kya sosai kuma atare dashi akwai jamaa masu yawa sunfi na Annabi Musa (AS) yawa kuma yanatafe suna biye dashi.
Daganan sai tasake tambaya cewa wanene kuma wancan?
Sai suka ce mata Annabi Muhammad (SAW) ne lallai bashakka wannan zanbi nima intafi tare da shi, daganan sai yaje wajan wata kofa ya kwankwasa ta sai aka bude masa kawai sai ya shige shida wadannan jamaan dasuke biye dashi.
Ikon Allah Ashe wannan kofa Aljanna ce.
Sai yarage saura wannan baiwar, dakuma wasu mata guda biyu, tace muma sai muka kwankwasa wannan kofar sai aka bude mana, wanda yabude masu wannan kofar sai Yace masu wanene acikin ku yake iya karanta suratul fatihatil kitab, dai dai?
Maana babu wanda zaa barshi yawuce sai wanda yaiya karanta suratul fatihatil kitab dai dai sannan ayi masa izni ya shige.
Wadannan matan kwara biyu dasuke tare daita sai suka karanta kawai suna gamawa aka basu izni akace suwuce.
Sai yarage saura Ita kadai kuma gashi takasa karantawa.
Daganan takara cewa ya aiki dan Allah kakoya man suratul fatihatil kitab, sai yaci gaba da koya mata cikin kunci dakuma wahala da kyar take rikewa, daganan har ta haddaceta daga ranar data hadda ce suratul fatiha kawai sai Allah yaamshi rayuwarta.
Sai sheikh Abu -said yace lallai mafalkin Annabawa amincin Allah ya tabbata agare su yace yana kasance wa daya ne daga cikin abubuwa guda kodai yazama bushara, Kokuma yazama gargadi gawanda yayi shi......... Wallahu aalam.
YA ALLAH KATADAMU TARE DA MANZON ALLAH SAW. ALLAHUMMA AMEEN.
Insha Allah zai cigaba da zuwa maku daga shafin mu na blogger :
Magunguna.blogspot.om
Ni nakaranta na kuma fassarar maku shi daga cikin littafin (Fassarar mafalki) na IBINI SEREAN.
HANYOYIN DA ZAA IYA SAMUN WARAKA DAGA MATSALAR NA ININA, DA KUMA MATSALAR NAUYIN HARSHE.
Daga bincike na manyan likitocin muslunci dangane da shawarwarin da suka bada wajan magance matsalar inina, dakuma nauyin harshe.
Kamar yadda Jamaa dadama sunsha yi mana wadannan tambayoyin.
(1)Zaasamo wani magani daake cemasa falfal aswad, da kuma kisdu,yawansu yazama daya, sai ahada da zuma, da zait (kirdal) sai adinga sha sau uku cokali uku arana insha Allah zakadace.
(2)Zaa samo habbatirashad rabin kofi, habbatirashad rabin kofi, kishiru rabin ruman rabin kofi, (Mur) cokali daya, sai ahada da zuma lita 2 zaadinga sau uku arana cokali daya daya insha Allah zaa dace.
(3)Kokuma abi wannan hanyar :
Asamo zabib, dakuma danyan citta atafsa zaa rika shan wannan hadin maganin tun da asuba kafin akarya.
(4)Ko abi hanyar na hudu :Zaasamo ganyan (#kabeji) sai adinga cinsa da daddare kafin akwanta barci.
Sai kuma abubuwan da zaa iya sha su kuma akan wannan matsalar kamar haka :
(1)Zaarika shan (Lubanazakar) wanda aka tafasa.
(2)Ko asamo (Sukarin Nabat) arika tafasa wa anasha sau biyu arana.
(3)Ko asamo yayan habbatibaraka adebo karamin cokali atauna azuba ruwa ashanye. Dakuma gab da zaa kwanta Insha Allah zaa samu biyan bukata.
(4)Ko asamo Ziitir atafsa arika tauna shi Insha yana maganin wannan matsalar.
Kokuma atafasa shi sai adinga kuskura shi Insha yana maganin matsalar nauyin harshe, dakuma samun wahala wajan furta magana (inina).
(5)Ko asamo zuma mai kya sai ahada gishiri kadan arika gugawa akan harshe dakuma cikin bakin.
Wallahu aalam.
Rahamaniyya Islamic medicine Funtua.
Zaku iya bibiyarmu akan shafikanmu kamar haka :
magunguna.blogspot.com
Twitter @likitanci
Facebook :magungunan muslunchi.
Instagram username :likitanci Amuslunci.
Ko ta email address 📧 markazusalaf@yahoo.com
Dafatan Allah yasa mudace Ameen.
Monday, 31 October 2016
Ibni abi dunya
IBINI ABIDUNYA YAFITAR DAWANI HADISI ACIKIN LITTAFINSA MAISUNA (ALHAWATIF).
DAGA ABU ASMARATAL ABUDI YAC:
WATA RANA WANI MUTUM YAFITA BAYAN GARIN KUFA YACE SAI YAGA WANI ABU KAMAR KUJERA BABBA KUMA AGEFANSA GAWASU ABUBUWA KEWAYE DAWANNAN KUJERA WANNAN MUTUM YANA NAN YANA KALLONSU.
SAI GAWANI ABU YAZO YAZAUNA AKAN WANNAN KUJERA SAI YACE:
YAYA ZANYI DA URWATU BINI ZUBAIR ?
WANNAN MUTUM YANAJI,SAI YAGA WANI YATASHI YACE : NI NAISAR MAKA SHI ABANI DAN LOKACI KAWAI AKANSA YA ISHENI.
SAI WANNAN MUTUMIN YANA KALLO SAI YAGA WANDA YAI WANNAN MAGANA YAYI WAJAN GARIN MADINA.
YANANAN ZUWA DANWANI LOKACI SAI GASHI YADAWO YACE BABU WATA HANYA AGARENI DAZANKAI GARESHI!
SAI YACE MAIYASA?
SAI YACE MASA SABODA YANA FADAR WASU KALAMAI DASAFE,DAKUMA YAMMACI SAI YAGA KOWA YAWATSE.
DAGANAN WANNAN MUTUM DAYATSAYA YANA KALLO SAI SHIMA YATAFI GIDA .
GARI NAWAYEWA SAI YASAYI DAN MARAKI YAKAMA HANYAR GARIN MADINA.
YANAZUWA YAKAMA NEMAN WANENE URWATU BINI ZUBBAIR HAR SAIDA YAGA YAHADU DASHI.
DAGANAN SAI YABASHI LABARIN DUKKAN ABINDA YAFARU DAKUMA ABINDA YAGANI YACE DAN ALLAH YAFADA MASA ABINDA YAKE FADI SAFE DAYAMMSCI!
SAI URWATU BINI ZUBBAIR YACEMA WANNAN MUTUM NI ABINDA NAKE FADA SHINE KULLUM DASAFE ZANKARANTA WANNAN ADUAH KAMAR HAKA:
ﺀﺍﻣﻨﺖ ﺑﺎﻟﻠﻪ ﻭﺣﺪﻩ ﻭﻛﻔﺮﺕ ﺑﺎﻟﺠﺒﺖ ﻭﺍﻟﻄﺎﻏﻮﺕ ﻭﺍﺳﺘﻤﺴﻜﺖ ﺑﺎﻟﻌﺮﻭﺓ ﺍﻟﻮﺛﻘﻲ ﻻﺍﻧﻔﺼﺎﻡ ﻟﻬﺎ ﻭﺍﻟﻠﻪ ﺳﻤﻴﻊ ﻋﻠﻴﻢ .
A ÃMANTU BILLAHI WAHDAH,WAKAFARTU BILJIBTI WADDA GUTI WASTAMSAKTU BIL URWATUL WUSKA LANFISAMA LAHA WALLAHU SAMIUN ALEAM.
TO WANNAN ITACE ADUAR DA URWATUL BINI ZUBBAIR YAKE KARANTAWA SAFE DAYAMMACI KAMAR YADDA YABA WANNAN MUTUM LABARI.
TO ABINDA WANNAN KEKARANTAR DAMU SHINE IRIN SHARRIN DA SHAIDNUN ALJANNU KANYIMA BAYIN ALLAH MUSAMMAN MASU YIN RUKYAHA SUNA CIRESU AJIKIN MUTANE KO SUNASO KO BASASO.
TO DAN HAKA YAKAMATA MUKARA ZAGE DANTSE DOMIN KADA SUYI NASARA AKANMU.
DOMIN NEMAN KARIYA ALOKACIN DAAKEYIN RUKYAH YANABADA KARIYA GA MUTUM DAGA SHARRIN SHAIDANUN ALJANNU ALLAH YAKAREMU.
KWANANNAN DANAJE JIHAR JIGAWA WAJAN GUMEL AKE BANI LABARIN WANI DAN UWA MAIYIN RUKYHA YANACIKIN YIMA WANI MARA LFIYA ALJANUN SUKA FITA DAGA JIKIN MARA LFIYAR SUKA KOMA JIKIN MAIYIN RUKYHA DIN KWATA KWATA SUKA HANA MASA YIN MAGANA.........ALLAH YAIMANA TSARI AMEEN.
DAN HAKA AKANSAMI IRE IREN WADANNAN MATSALOLI SHIYASA MUSAMMAN MALAMAN DASUKAYI RUBUCE RUBUCE AKAN RUKYHA ZAKGA SUKAN KAWO BABUKA NA TAHSINAT DOMIN GUDUN KADA ASAMI IRIN WADANNAN MATSALOLI.
DAN HAKA AKESO DAZARAR ZAKA FARA RUKYAH KOKO ZAKATAFI WAJAN YI TO KAFARA TAHSINAT TUNDAGA GIDA.
*KAMAR YIN ALWALLA.
*DAKUMA KARANTA WANNAN ADUAH YAYIN DA KAZO FITA GIDA.
BISMILLAHI TAWAKKALTU ALALLAH WALAHAULA WALAKUWWATA ILLA BILLAH.
*SAI KUMA KAKARANTA WANNNAN ADUAH.
ASTAHDIUKUMLLAHU LLAZI LATUDAYIU WADA EH,EHI
ﺍﺳﺘﻮﺩﻋﻜﻢ ﺍﻟﻠﻪ ﺍﻟﺬﻱ ﻻ ﺗﻀﻴﻊ ﻭﺩﺍﺋﻌﻪ
MAANA KACE KABARWA ALLAH AMANAR IYALANKA KOKO KADANKA AMANARSU AHANNUN UBANGIJI.
TO KUMA WAYAKAI UBANGIJI RIKE AMANA BABU.
DAGANAN SAI KAFITA HAKKA DAZARAR KAJE GIDAN DAKAYI RUKA DIN SAI KAKARANTA
BISMILLAHI WALAJINNA WABISMILLAHI KARAJNA WAALA RABBINA TAWAKKALNA WALA HAULA WALA KUWWATA ILLA BILLAH.
SAI KACE (ASSALAMU ALAIKUM).
DAZARAR KAZAUNA KAGAMAYIN TAMBAYOYI SAI KA UMACI MARA LAFIYAR DAYIN ALWALLAH.
DAKUMA JAMAAR DAKE WAJAN.
SAI KADAFA KAN MARA LAFIYAR IDAN NAMIJINE.
IDAN MACENE TASANYA HIJABI YAZAMA AKWAI MIJINTA AGURIN KO WANI DAGA CIKIN MUHARRAMANTA KODAI WANI DAN UWANTA SHAKIKI.
DAGANAN SAI KADAFA KANTA KAYI AUZIYA DAKUMA BASMALA SAIKA KARANTA:
ﺑﺴﻢ ﺍﻟﻠﻪ ﺍﻟﺬﻱ ﻻﻳﻀﺮ ﻣﻊ ﺍﺳﻤﻪ ﺷﻲﺀﻓﻲ ﺍﻻﺭﺽ ﻭﻻ ﻓﻲ ﺍﻟﺴﻤﺎﺀ ﻭﻫﻮﺍﻟﺴﻤﻴﻊ ﺍﻟﻌﻠﻴﻢ
BISMILLAHILLAZI LAYADURRU MAA ISMIHI SHAIUN FIL ADIRI WALA FISSAMAI WAHUSSAMIUL ALEAM.
SAU UKU
ﺃﻋﻮﺫ ﺑﻜﻠﻤﺎﺕ ﺍﻟﻠﻪ ﺍﻟﺘﺎﻣﺎﺕ ﻣﻦ ﻏﻀﺒﻪ ﻭﻋﻘﺎﺑﻪ ﻭﻣﻦ ﺷﺮﻋﺒﺎﺩﻩ ﻭﻣﻦ ﻫﻤﺰﺍﺕ ﺍﻟﺸﻴﺎﻃﻴﻦ ﻭﺃﻥ ﺑﺤﻀﺮﻭﻥ
A UZU BIKALIMATILLAHI TAAMAAT MIN GADBIHI WAIKABIHI WAMIN HAMAZATI SSHAYADIN WA ANYAHDURUN.
SAU UKU.
ﺍﻟﻠﻬﻢ ﺭﺏ ﺍﻟﻨﺎﺱ ﺃﺫﻫﺐ ﺍﻟﺒﺄﺱ ﻭﺍﺷﻒ ﺍﻧﺘﺎﺍﻟﺸﺎﻓﻲ ﻻﺷﻔﺎﺀ ﺍﻻ ﺷﻔﺎﺅﻙ ﺷﻔﺎﺀ ﻻﻳﻐﺎﺩﺭ ﺳﻘﻤﺎ
ALLAHUMMA RABBANNAS AZHIBAL BAASI WASHFI ANTASHAAFI LASHIFAA ILLA SHIFAUKA SHIFAAN LAYUGADIRU SAKMAH.
SAU UKU.
ﺃﻋﻮﺫ ﺑﻜﻠﻤﺎﺕ ﺍﻟﻠﻪ ﺍﻟﺘﺎﻣﺎﺕ ﺍﻟﺘﻲ ﻻﻳﺠﺎﻭﺯﻫﻦ ﺑﺮ ﻭﻻ ﻓﺎﺟﺮ ﻣﻦ ﺷﺮ ﻣﺎﺧﻠﻖ ﻭﺑﺮﺃ ﻭﺯﺭﺃ ﻭﻣﻦ ﺷﺮﻣﺎﻳﻨﺰﻝ ﻣﻦ ﺍﻟﺴﻤﺎﺀ ﻭﻣﻦ ﺷﺮ ﻣﺎﻳﻌﺮﺝ ﻓﻴﻬﺎ ﻭﻣﻦ ﺷﺮ ﻣﺎﻳﻠﺞ ﻓﻲ ﺍﻻﺭﺽ ﻭﻣﻦ ﺷﺮ ﻣﺎﻳﺨﺮﺝ ﻣﻨﻬﺎ ﻭﻣﻦ ﺷﺮ ﻓﺘﻦ ﺍﻟﻴﻞ ﻭﺍﻟﻨﻬﺎﺭ ﻭﻣﻦ ﺷﺮ ﻛﻞ ﻃﺎﺭﻕ ﺇﻻ ﻃﺎﺭﻗﺎ ﻳﻄﺮﻕ ﺑﺨﻴﺮ ﻳﺎﺃﺭﺣﻢ ﺍﻟﺮﺣﻤﻴﻦ
À UZU BIKALIMATILLAHI TAAMATT ALLATI LAYUJAWIZUHUNNA BARRUN WALA FAJIRUN MINSHARRI MAKALAKA WABARAA WAZARAA.
WAMIN SHARRI MAYANZILU MINASSAMAI WAMIN SHARRI MAYAARUJU FIHA,WAMIN SHARRI MAYALIJU FIL ADRI WAMIN SHARRI MAYAKRUJU MINHA.
WAMIN SHARRI FITNALLAILI WANNAHARI WAMIN SHARRI KULLI DAARIKIN ILLA DARIKAN YADRIKU BIKAIRIN YAA ARHAMURRAHIMIN.
SAU UKU.
ﺍﻟﻠﻬﻢ ﺇﻧﻲ ﺍﺳﺘﻮﺩﻋﺘﻚ ﺃﻫﻠﻲ ﻭﻣﺎﻟﻲ ﻭﺩﺍﺭﻱ ﻭﺩﻳﻨﻲ
ALLAHUMMA INNI ASTAUDIATIKA AHLI WAMALI WADARI WADINI.
ﺍﻟﻠﻬﻢ ﺇﻧﻲ ﺃﺳﺘﻮﺩﻋﺘﻚ ﻧﻔﺴﻲ ﻭﺃﻣﺎﻧﺘﻲ ﻭﺧﻮﺍﺗﻴﻢ ﺃﻋﻤﺎﻟﻲ ﻭﻛﻞ ﺷﻲﺀﺃﻋﻄﺎﻧﻲ ﺭﺑﻲ .
ALLAHUMMA INNI ASTAUDIATIKA NAFSI WAAMANATI WAKAWATIMU AAMALI WAKULLI RABBI AADANI.
ﺍﻟﻠﻬﻢ ﺇﻧﺎ ﻧﺴﺘﻮﺩﻋﺘﻚ ﺃﻧﻔﺴﻨﺎ ﻭﺃﻫﻠﻨﺎ ﻭﻣﺎﻟﻨﺎ ﻭﺩﺍﺭﻧﺎ
ALLAHUMMA INNA NASTAUDIAATUKA ANFUSUNA WAAHLINA WAMALINA WADARINA.
DUKKAN WADANNAN ADUOI ZAA KARANTA SAU UKU UKU WANNAN DUK KAFIN AFARA RUKAH.
KUMA ZAA KARANTA AYATUL KURSIYYU KUSURWA HUDU ZAA TSIRA DAN YATSA AKARANTA KOINA.
ATAKAICE KENAN SANNAN KAKARA YIN BASMALAH KAKARANTA SURATUL FITIHA.........HAR ZUWA ABINDA YASAWWAKA NA AYOYI DASURORIN DAAKE KARANTAWA ALOKACIN DAZAAYI RUKAH.
TO YAKAI DAN UWA/YAR UWA MATUKAR AKABI WANNAN HANYAR WAJAN YIN RUKYAH TO INSHA ALLAH DAWUYA KASAMI BARAZANA DAGA SHAIDANUN ALJNNU DOMIN ALLAH ZAIKAREKA.
DOMIN ACIKIN WADANNAN ADUOI AKWAI WADANDA SUKE LALATA SIHIR,KO KAMIN BAKA KO NEMAN WARAKA DOMIN ADUOI WADANDA SUKA TABBATA DAGA MANZAN ALLAH( SAW).DUMIN NASAN KOWA YASAN WANNAN.WALLAHU AALAM. HAKA......DOMIN AKWAISU ACIKIN LITTAFIN HISNUL MUSLIM.
MUNAFATAN ALLAH TAALA YAKARA KAREMU DAGA DUKKAN SHARRIN SHAIDANUN ALJANNU AMEEN.