Tuesday, 9 September 2025

Maganin sanyi infection kowanne kala ne

Hadin sha 
Habba,sanya,albabunaj,yansun,garahuni,sai adafa arika sha yana maganin sanyin infection sadidan.

Wannan nazama ne bayan andafa sai azuba a wani waje arika zama aciki.
👇
Sanya,albabunaj,garahuni,gishiri 
Zama

Sanyi infection sadidan indai akayi amfani dashi za'a samu waraka.

No comments: