Kaɗan daga cikin matsalolin da yake haddasa wa, ciwon ciki mara dalilin,yawan gudawa
A wasu lokutan rashin yin bayan gida
A wasu lokutan yawan fitsarin
A wasu lokutan haddasa rauni gaba mara Misali,kuma akasa gane dalilin hakan.
Saka yawan gajiya mara dalilin,jin yunkurin amai a wasu lokutan.etc
Alal hakika bincike ya gwada ayanzu kusan akwai kashi 5%zuwa 20%
Na maza suna fama da wannan matsalar,amma acikin mata kuma akalla kusan kashi 75% sunada wannan matsala kodai wasu sign dinsa ya nuna wasu kuma bai nunaba,domin irin wannan Marsala ita ke haifar da ciwon ciki,ko mara Wanda yake mai tsanani,kuma bai cika jin maganiba,kuma yakan haifar da kumburin ciki,wani lokaci yarika sanya tukukin amai,sannan karika jin wani Abu yana yawo aciki,ko yarika tasowa yana yo saman kirji,sannan bincike ya gwada cewa koda a likitocin basuda tabbaci akan cewa menene yake haifar da wannan Marsala.
Sannan Fictional disease, wadanda suke kasancewa a Digestive systems, na jikin mutum suna daya daga cikin abinda yake haifar da ita wani lokaci yakan rikide ya koma canser,sannan wannan Marsala mutum yana kwashe shekaru dadama yana fama da ita batare da ya sami waraka ba.
Sannan wannan Marsala tana iya sanyawa duk abincin da kaci yarika bata maka ciki,cikinka yarika kumbura.
Sannan wannan larura takan haifar da matsalar daake kira aturance Diffraction
Yawan da muwa da rashin kwqnciya hankali,yawan tunane tunane da dai sauransu.
Wasu zakaga har waje sukanje ayi masu aiki akai,amma akarshe sai kaga baa sami
Nasaraba,domin yakan dawo daga baya,wasu kuma saadda zaayi aikin to alokacin zakaga abun yakara tsanani.Allah ya kyata ameen.
No comments:
Post a Comment