169- الحمى مأكولات: 1-أكل البطيخ والعنب يساعد على خفض الحرارة.Yawan shan kankana yana saukaka zazzabi, dakuma yawan cin inabi shima yana saukaka zafin jiki
2-يؤخذ قليل من مسحوق القرنفل مع السكر لطرد الحرارة.Idan aka hada kaninfari kadan tare da sukayi akasha shima yana saukaka zafin jiki.
3-يؤكل الدباء مع الخل قبل النوم.
Kuma cin hindibau tare da khal kafin akwanta yana saukaka matsalar ciwon zazzabi.
4-يطبخ التمر بالحلبة حتى يصبح مستحلبا، ويؤكل منه على جرعات طوال النهار.Hada dabino da hulba anasha shima yana saukaka matsalar ciwon zazzabi.
2-يؤخذ كوب حليب وتبشر فيه خيارة، ويشرب ثلاث مرات يوميا.Idan aka hada kofi daya na nono tare da gurji arana sau uku yana saukaka matsalar ciwon zazzabi.
3-يشرب عصير الكرنب.Tafasa kabeji anashan ruwan yana saukaka matsalar ciwon zazzabi.
4-يشرب نقيع أو مغلي الشعير.Shan tafashashiya shaiir yana saukaka matsalar ciwon zazzabi.
5-تؤخذ ملعقة صغيرة من الخل وتذاب في ماء وتشرب على الريق،Sanya cokali daya na maul khal acikin ruwa asha yana saukaka zafin jiki.
وتشرب الحبة السوداء المحلاة بالعسل، مع دهن الجسم بالخيار.shan tafashashiyar habbatisauda dazuma, kuma sai ashafa ma jiki gurji yana saukaka matsalar ciwon zazzabi.
6-شرب مغلي الحلبة مضاف إليه عصير ليمون ويحلى بالعسل النحل.shan tafashashiyar hulba wanda aka sama 🍋 lemon tsami aka sanya 🐝 zuma anasha yana saukaka matsalar ciwon zazzabi.
7-شرب الجنزبيل جيد للحمى التي فيها نفض وبرد .Tafasa danyar citta cokali daya hakika yana magance matsalar zafin jiki sosai.
1-يدلك الجسم بالليمون ويشرب عصيره.shafe jiki daruwan 🍋 lemon tare da shansa yana saukaka matsalar ciwon zazzabi.
Dafatan Allah yasa mudace ameen.
No comments:
Post a Comment