Munada ingantattun magunguna kala daban daban akan ciwuka kamar, hawan jini, asama,tari,suga, shafar jinnu dadai sauransu,kala daban daban, kuma insha Allah ana samun waraka tahanyar amfani damagungunan mu. Kuma muna ingantattun magunguna kan shafar jinnu ko sihir,maita dadai sauransu zaasamemu masallacin Janihouse no.08152753609/08062264060.kota email:rahamaniyyaislamicmedicine@gmail.com
Thursday, 4 August 2016
Rahamaniyya islamic medicine funtua.Abubakar gumi road .: Yadda zaa magance matsala na infection!shine irin matsalar dayake sakawa mata fitar dawani farin ruwa agaba,ko tsagewa agabansu,ko kuraje agabansu.Abubuwan dake jawo hakan sune nafarko akwai family planing, domin yakan jirkice alaura, damahaifar mace, dakuma shan maganin mata ko wanda ake sawa agaba shima yana haifar dahakan, kuma yana toshe mahaifaha, ko zubar dajini mara dalili, to komadai menene yahaifar dawannan matsala to ga hanya dazaa nemi waraka insha Allah.
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
No comments:
Post a Comment