Monday, 14 March 2016

Magungunan Muslunci: CIWAN KIRJI.HANYAR DAZAA RABU DASHI INSHA ALLAH.

Magungunan Muslunci: CIWAN KIRJI.HANYAR DAZAA RABU DASHI INSHA ALLAH.: Zaasamo Fiji sai arika tafasawa anasha tare dazuma kofi daya safe dayamma. Wannan yana magance ciwan kirji, kuma yana wanke dattin kirji. ...

No comments: