Wednesday, 9 March 2016

Yadda zaa magance matsala na infection!shine irin matsalar dayake sakawa mata fitar dawani farin ruwa agaba,ko tsagewa agabansu,ko kuraje agabansu.Abubuwan dake jawo hakan sune nafarko akwai family planing, domin yakan jirkice alaura, damahaifar mace, dakuma shan maganin mata ko wanda ake sawa agaba shima yana haifar dahakan, kuma yana toshe mahaifaha, ko zubar dajini mara dalili, to komadai menene yahaifar dawannan matsala to ga hanya dazaa nemi waraka insha Allah.

Hanyan dazaa nemi waraka daga matsalar dana kawo asama.
Zaasamo wadannan magunguna kamar haka:
1.Danyan citta
2.Kaninfari.
3.Garin habbatisauda
4.Garin hulba
5.Garin kusdul hind
6.Khal tuffa.
7.Almiski surrati, koko wanda aka samu.

Sai ahada garin habba dana hulba, da kanin fari,cokali dai dai citta kwara day.

Sai ahada atafasa bayan haka idan aka sauke sai araba biyu, daya azuba khal tuffa,asanya a filax aaje,arika sha.

Rabin kuma azuba Almiski sai azauna aciki namintina 10 bayan angama sai asake zuba almiskin jikin auduga asanya agaba.

Nashan zai kashe cutan daga ciki, wanda aka zauna, zaikai she cutan daga waje insha Allah zaasami waraka daga cutan infection.

Allah yasa mudace ameen.

No comments: