1.Nadaya shine shugaba wanda yake adalin shugaba.
2.Dakuma matashi wand yatashi yarayu akan bautar Allah.
3.Dakuma wanda zuciyarsa take makale da masallaci Allah Allah yake yaji ankira sallah yaje yayi ta.
4.Damutanan dasuka hadu akan soyayyar ubangiji, kuma suka rabu akai.
5.Dakuma mutumin da wata mace kyakyawa mai asali kuma tanemi shi dayayi fasadi daita amma yace inajin tsoron Allah.
6.Dakuma mutumin da yabayar sadaka hatta hannun sa nahagu baisan abinda hannunsa nadama yabada ba, maana yabada sadaka kuma yaboyeta.
7.Shine mutumin da aka amabaci Allah saboda tsananin tsoro har idanun sa suka zubar daruwa.
To wadannan sune mutane bakwai da Allah zaisaka su a innuwarsa ranar daba wata innuwa sai ita.
Ya Allah kasa muna daga cikin wadannan mutane bakwai din ameen.
No comments:
Post a Comment