Sai asamo dabyan citta, dakanin fari,dagarin kusdul hind arika tafasawa anasanya maul khal anasha idan ana bukatar zuma zaa hada daita insha Allah zaadace.
Kokuma asamo
Danyan citta
Da tafarnuwa
Da Albasa
Garin kusdul hind
Garin habbatisauda
Waken soya
Shi waken soyan zaa sarrafa shi kamar yadda akeyi salala sai ahada dasauran magungunan atafasa arika sha insha Allah koda toos na bakin mahaifaha ne yatoshe zaaalsami waraka.
Kada kumanta damu wajan adduoin Ku na fatan alkairi, mungode.
Allah yasa mudace ameen.
No comments:
Post a Comment