Monday, 7 March 2016

KOKASAN,KO KINSAN AMFANIN ZABIB BAKI,DAKUMA ZABIB JAR? IKON ALLAH GASKIYA ALLAH YAKARAMA ANNABI DARAJA DA WASILA AMEEN.

Faida tawannan yayan icce batada iyaka.
Hakika manzon Allah s.a.w.yace zabib yana warkar dawasu cutuka,daga ciki gasu kamar haka:

Yana saukar dahawan jini idan yahau.
—Yana rage yawan kitse dake cikin jini, dakuma dai daita sinadarin suga dake cikin jikin dan adam,wanda kasa ciwan suga idan yahau.
—Yana bada kariya daga cutuka na ciwan zuciya.
—Idan aka tafasa daruwa anasha yana saukaka tari.
—Yana hana kumburin ciki.
—Yana yakar kwayoyin cuta acikin jikin dan adam
—Yana kuma tsafta ce jikin dan adam daga cutuka.

—Idan mata sunaso yawan jinin dake zubo masu na alada yaragu, kuma garage yawan kwanaki, sai ajika shi dagarin hulba bayan wani lokaci sai arika shan ruwan kwana biyar yaisa.

—Idan anacinsa yana kara kaifin kwakwalawa, dahazaka.

—Ina maza masu son karin karfi Ku lizimci amfani dashi,domin yana taimakawa matuka tawannan bangaran tako wacce fuska.

—Cinsa yana magance kammin baka.

—Cinsa yana hana kamuwa da sihir.

—Cinsa yana karya sihir.

—Cinsa yana korar aljani kowanne iri daga jikin dan adam, dahana shi yakasance ka idan har kana amfani dashi.

—Yana bada kariya dakamuwa dacutuka dasuka shafi kashi insha Allah.

—Cinsa yana tsafta ce jini ajikin dan adam,yana kara kyawun sautin murya.

—Yana magance rashin bayan gida.
—Yana magance tsutsan hakora.
—Yana magance sanyin kashi, dakabbai.

—Yana magance Ciwuka na hanta.

—Yana magance tsakuwan mara.

—Yana magance rashin kiba idan aka jika tare dagarin hulba anasha.

—Yana magance ciwan wuya.

—Yana magance ciwan kunhu, dakuma kirji.

—Yana maganin ciwan koda, damaraina, dakuma tsakuwan mara.

—Yana fitar da fitsari cikin dadi.

—Yana magance taipot, da maleria, ciwan kai, rashin jini, ciwan ulser,kumburin ciki,saukar tumbi, yana magance mura maisa ashtawa.

Dafatan Allah yasa mudace ameen.

No comments: