Munada ingantattun magunguna kala daban daban akan ciwuka kamar, hawan jini, asama,tari,suga, shafar jinnu dadai sauransu,kala daban daban, kuma insha Allah ana samun waraka tahanyar amfani damagungunan mu. Kuma muna ingantattun magunguna kan shafar jinnu ko sihir,maita dadai sauransu zaasamemu masallacin Janihouse no.08152753609/08062264060.kota email:rahamaniyyaislamicmedicine@gmail.com
Sai ahada maul khal, daruwan albasa cokali bibiyu asha,haka zaarika yi har asami lafiya.
Ko asamo man garin tafarnuwa, ahada daruwan Albasa, arika sha.
Ko ahada garin habbatisauda dazuma ana tafasawa anasha insha Allah zaadace.
Post a Comment
No comments:
Post a Comment