1.Zaa iya samo tsaban habbatisauda, dakuma tsaban hulba(Yayan)ake nufi sai ahada da danyan citta atafasa bayan ansauke sai azuba mul khal sai asha, kuma aduk saada akaji cikin yakama zafi sai arika shan wannan hadin insha Allah zaasami waraka.
2.Ko asamo danyan citta sai atafasa daruwa bayan ansauke sai azuba maul khal aciki adunga sha,dakuma lokacin daakaji ciwan yataso.
3.Ko ahada zuma cokali 30 khal cokali 5 man habbatisauda cokali 2 man gelo (Castor oil)cokali 2 man zaitun cokali uku, sai agauraya sosai arika shan cokali bibiyu sau 3 arana dakuma duk lokacin daciwan yataso sai asha, idan yakare amaimaita sau wani adadi insha Allah zaasami waraka.
Allah yataimakemu yasa mudace ameen.
No comments:
Post a Comment