Sunday, 6 March 2016

Dangane da abinda yashafi kankan cewa alaura, to idan anaso yakaru takowacce fuska ga hanyan dazaa bi.

Sai asamo garin tafarnuwa, dakuma garin kusdul hind, da zanjabil, sai arika tafasawa atace sai azuba zuma asha idan aka dauki lokaci anayin wannan insha Allah zaadace.

Kuma zaa iya samun inabi sai ahada da garin hulba maikya ajika su bayan awa 24 sai atace arika shan ruwan.

Ko asamo mam simsim, daman zaitun, daman tafarnuwa sai ahada ashafa zuwa wani lokaci sai kamar awa daya sai awanke.
Allah yasa mudace.

Amma idan akasamo tsaban hulba anarika tafasawa anashan ruwan yana magance matsala na mazakuta, kamar rauni, koko wani ciwan dayake amara wanda yajawo hakan insha Allah zaadace.

No comments: