Nafarko shine zaa iya neman waraka daga dukkan kowanne irin nauin sihir, ko shafar alajnnu daga wannan hanya daiznin Allah.
Zaasamo wadannan magunguna kamar haka
____________________________________
Man habbatisauda kwalba daya 125m.
Man zaitun 250m
Man tafarnuwa 2
Man Naa Naa 2
Zaafaran 1
Almiski 2
Kusdul hind 2 ko man ko garin Amma anfison man.
Haltit
Man gelo (black Castor oil).
Sai ahada waje daya arika shafawa sau uku arana, ana zuba karamin cokali cikin madara anasha.
Insha Allah zaasami waraka ko shafar jinnu, ko sihir koda yasa ansami tabin hankali ne insha Allah zaadace.
Idan kuma aljanine wanda ya addabi mace kuma ana zargin yahaifar mata da matsala aciki ko amara to shikuma zaabi wannan hanya.
Asamo wadannan mayukan.
Man habbatisauda 125m
Man zaitun 250m
Man tafarnuwa 2
Man Naa Naa 2
Zaafaran 1
Almiski 2
Man gelo(castor oil)ko asanya wardi
Sai ahada arika sanya karamin cokali acikin madara anasha, kuma anashafa wa,insha Allah wannan yana magance matsala na jinnu dakuma duk wata cutan dasuka sanya ma mata, insha Allah kuma dole yabata koko Allah yahallaka shi.
Mai matsalar jinnul aashik zatayi wannan.
Mai kadimu sihir zatayi wannan.
Wanda tarasa mijin aure indai anazargin Aljanine irin mai canza suffa,ko mai korar samari zatayi wannan.
Mai matsalar mafalakai zatayi wannan.
Wanda cikin ta keyawan zubewa zatayi wannan, kuma jamaa dadama sujaraba Allah yasa sunyi nasara, bakai bane farkon jarrabawa insha Allah indai andaure zaasami biyan bukata.
2.Yawan shan habbatisauda ashayi yana hana kamuwa da sihir,dakuma samun kariya.
3.Ko sammu ko sihir.
Sai ahada kirfa da yansun, da ziitir, da kamun, da shanmmar, sai arika tafasa cokali daya anasha dazuma yana magance sihir kowanne iri, kuma yana bata sihir insha Allah.
4.Domin karya sihir ko sammu
Sai ahada garin HABBATISAUDA da garin magarya, dagarin kusdul hind ahada dazuma arika sha yana bata kowanne kalar sihir insha Allah.
Allah yasa mudace ameen.
No comments:
Post a Comment