Sunday, 6 March 2016

HANYOYIN DAAKE MAGANCE WASU LARURORI DA TAFARNUWA.

Yadda ake magance ciwan kai.
Zaahada garin tafaranuwa cokali 1dakuma shanmmar karamin cokali zuma cokali biyar,sai ahada asha. Kuma arika shafa man tafarnuwa akan.

2.YADDA ZAA MAGANCE MATSALAR RASHIN YIN BARACI.
____________________________________

Zaahada garin tafarnuwa da zuma cokali biyu, dakuma madara sai arika sha zaadace insha Allah.

Yawan mutuwar jiki da kasala.
____________________________________

Yadda zaayi zaarika hada garin tafarnuwa da lemun tsami anayin shayi dasu zaaga abin mamaki insha Allah.

RAUNIN JIKI MATSANANCI.
____________________________________
Zaa samo garin tafarnuwa mai laushi, dakuma bakdunas, da habbatirashad, sai akwabasu dazuma arika sha sau uku arana har sati daya zaayi nasara insha Allah.

YADDA ZAA MAGANCE RAUNIN MAZAKUTA.
____________________________________
Zaasamo garin tafarnuwa, dagarin habbatisauda, da citta,da shanmmar zuma kofi daya.
Sai ahada garin tafarnuwa cokali 5 habbatisauda 3 citta cokali 1 shanmmar cokali 2 sai ahada dazuman arika shan cokali uku arana sau biyu zaa abin mamaki insha Allah.

Page 2

CIWAN KANSER WANDA AKE CEMA   DAJI, (CANSER)
************************************
Zaahada garin tafarnuwa cokali daya zuma cokali 5 ziitir cokali 1 bakdunas cokali daya sai atafasa daruwa cikin babban kwanon shan ruwa, sai adinga shan kofi daidai sau uku arana har sati daya zaadace insha Allah.

DOMIN MAGANCE RASHIN FITAN FITSARI, KO WAHALA WAJAN YINSA.
************************************
sai ahada tafarnuwa da hulba da jauzi dayyib arika tafasawa dazuma anahsa.

Ko arika tafasa garin habbatisauda dahulba da kusdul hind anahsa dazuma.

Kokuma idan anaso samun sauki dagaugawa sai arika hada maul khal dazuma daman zaitun anasha insha Allah zaasami sauki dagaugawa.

MATSALAR CIWAN KUNNE,DAKUMA JIRI.
************************************
zaarika tafasa garin tafarnuwa anasha dazuma, dakuma khal cokali daya, idan kunnan yana ruwa sai arika goge ruwan sai arika diga man tafarnuwa zaadace insha Allah.

DANGANE DA MATSALOLI NAMATA DAKUMA RAUNI NA MASU CIKI.
************************************
ZAARIKA HADA MAN TAFARNUWA DAZUMA DAKUMA LEMUN TSAMI ANASHA ZAADACE INSHA ALLAH.

YADDA ZAA KARA NIIMA.
************************************
sai arika hada man tafarnuwa dazuma dakuma madara anasha zaayi mamaki insha Allah.

Pege 3

DANGANE DAMATSALAR SANDAREWAR GABA.
____________________________________
Zaasamo man tafarnuwa arika shafawa awajan kuma arika hada tafarnuwa, dazuma, daman shanu arika sha safe dayamma zaadace biiznillah.

DANGANE DACIWAN ASMA.
____________________________________
sai arika hada garin tafarnuwa dazuma, dakuma fijil karamin cokali sai arika shan cokali bibiyu arana sau 3.

Kokuma ahada
Irkusus. Huran Albabunaj, garin habbatisauda, garin yansun, sai ahada arika tafasa cokali dai dai sau arana har sati 2 zaadace insha Allah.

Ko ahada man albasa da zuma akalla kullum kofi daya har wata daya zaadace insha Allah.

YADDA ZAA MAGANCE RASHIN HAIHUWAN.
____________________________________
zaahada tafarnuwa cokali biyar ,hulba cokali 5 Albabunaj 3,fijil 2 zuma kwalba uku sai adora awuta mara karfi, yadda zaihade sai adinga shan cokali bibiyu sau 3 arana insha Allah zaadace.

YADDA ZAA MAGANCE CIWAN CIKI MAIKARA.
____________________________________
zaahada tafarnuwa cokali 5 da bakdunas 3 lemun tsami uku zuma cokali 20 sai ahada waje daya arika shan cokali bibiyu sau 3 arana zaadace biiznillah.

MATSALAR GUDAWA.
____________________________________
Idan anaso amagance gudawa to sai ajika garin tafarnuwa bayan yajika sai azuba zuma cokali uku asha, idan bata tsaraba sai amaimaita.

Page 4.
YADDA ZAA MAGANCE CIWAN IDANU.
::::::::::::::;::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::
Zaasamo man tafarnuwa maikya idan zaakwanta sai arika diga wa aidanun zaadace insha Allah.

Ko asamo kwallin ismudi arika shafawa, idan yayi tsanani akwaba kwallin da ruwan zamzam sai arika digawa zaadace insha Allah.

CIWAN UWAR HANJI. (ULSER)
:::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::
zaahada man tafarnuwa cokali 10 man zaitun cokali uku zuma kwalba daya sai ahada arika shan cokali bibiyu sau 3  arana zaadace insha Allah.

YADDA ZAA MAGANCE CIWAN KUTURTA.
:::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::
zaahada garin tafarnuwa cokali 15 kanin fari cokali 5 shamri cokali 5 hidal cokali 5 zuma kwalba daya sai ahada waje daya arika shan cokali bibiyu sau 3 arana.
Idan tanayin ruwa sai arika wanke wa da maul khal, sai kuma ahada man habbatisauda, daman tafarnuwa dagarin haltit arika shafawa kuma anashan ruwan karasa zaadace dayardar Allah.

YADDA ZAAWARKE DAWURI GAWANDA YASAMI KARAYA.
:::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::
ZAASAMO MAN TAFARANUWA ARIKA HADAWA DAZUMA ANASHA,KO GARINTA, SAI KUMA ARIKA AHADA MAN ZAITUN, DAMAN TAFARNUWA ARIKA SHAFAWA.

Page 5.
MATSALAR CIWAN SUGA.
""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""”""
Zaasamo garin tafarnuwa cokali 15 hulba cokali 5 mura dan kadan, tsada rabin kwano madaci gwangwani daya, tazargade gwangwani biyu,zaa hada waje daya sai arika zuba cokali daya cikin madara asha dasafe kafin akarya insha Allah zaadace.

Dangane dasuga hanya na biyu.
Zaasamo garin
Habbatisauda 100g
Garin luban azakar 100g
Shair 100g
Alkama 100g
Sai ahada daruwa lita uku atafasa sosai bayan ansauke sai aadana arika shan babban kofi kafin akarya, har kwana 11 ranar na 12 kasha wani abun dasuga insha Allah zaka dace karaba dawannan ciwo biiznillah.

YADDA ZAA MAGANCE MATSALAR KUMBURIN KODA.
"""""""""""""”""""""""""""""""""""""""”"""""”"””"""""""""
sai ahada man tafarnuwa daman habbatisauda, dazuma sai arika shan cokali bibiyu sau 3 arana insha Allah zaadce.

YADDA ZAA MAGANCE KUMBURIN HANTA.
:::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::
sai ahada garin tafarnuwa, dagarin zaitun cokali uku uku zuma cokali biyar sai arika sha zaadace insha Allah.

YADDA ZAA MAGANCE MATSALAR HAWAN JINI.
:::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::
Zaa hada garin tafarnuwa cokali 20 garin habbatisauda cokali 10 zuma lita 100 sai ahada waje daya arika shan cokali uku sau 3 arana zaadace insha Allah.

YADDA AKE MAGANCE ZAZZABI MAIZAFI.

________________________________________

Zaahada tafarnuwa dayansun da ziitir,sai arika tafasawa anasha dazuma. Zaadace insha Allah.

DANGANE DA ABINDA YASHAFI MATSALA NACIWAN KODA.

_______________________________________

sai ahada garin tafarnuwa cokali 5 bakdunas cokali uku, lemon tsami kwara uku zuma kwalba daya sai ahada waje daya arika shan cokali dai dai sau uku arana insha Allah zaadace.

CIWAN ZUCIYA.

________________________________________

Sai ahada man tafarnuwa dazuma daman zaitun arika sha zaadace insha Allah.

CIWAN KIRJI.

______________________________________

Zaa hada tafarnuwa cokali 1 ziitir cokali 1 sai arika tafasawa safe dayamma anasha kofi dai dai, sai kuma arika shafa man tafarnuwa akirjin.

MATSALAR MAKERO.

_______________________________________

Zaa kankare wajan sannan kuma awanke wajan daruwan maul kal, saikuma arika shafa man tafarnuwa awajan zaadace insha Allah.

YADDA ZAA MAGANCE MATSALAR TSAMIN BAKI.

_______________________________________

Zaasamo garin tafarnuwa cokali 20 aduwa cokali 5 zaitun cokali 5 jauzi dayib cokali 5 zuma lita daya sai arika shab cokali biyu sau 3 arana zaaga abin mamaki insha Allah.

Allah yasa mudace ameen.

Zankawo nabiyu insha Allah.







No comments: