Saturday, 5 March 2016

Hanyar dazaa kara girman nono,kuma wadda batada illa. Zaasamo Hulba,dakuma ruwan inabi, ko yayansa,sai kuma Albabunaj 30g,dakuma nono 50mg.

Sai kuma ahada hulba da Albabunaj atafasa daruwa rabin lita bayan antafasa saikuma azuba ruwan inabin aciki dawannan nonan idan ana bukatar zuma sai asanya arika sha.

Saikuma ahada ambar da man hulba arika shafawa anonan dayamma kafin ankwanta, amma dasharadin kada ashafa nashafawan idan anayin jinin alada.

Tafasa yayan hulba anasha yana kara girman nono.

Idan akasami ruwan sanyi akasanya masa gishiri kadan anawanke nono dashi yana hana lalacewar nono.

Dangane da tsayuwar nono sai asamo alkama, da hulba, da ridi, dakuma danyan shinkafa, dakuma garin ayaba bayan anbusar dashi, zaa surfa ridin,dakuma alkama, sai kuma wadannan garukan idan anhada su, to daruwan ayah zaarika sha insha Allah nono zai gyaru.

Amma idan budurwa ce man hulba zatasamo tarika shansa cokali cokali kwai yaisa sau uku arana.

Idan anaso ahada nono yayi girma arika tafasa kamun anashafa masa ruwan, kokuma arika shafa masa maul wardi to zaihana nonan girma.

No comments: