Wednesday, 17 August 2016

Matsalar mata dangane da daukewar shaawa.


063- البرود الجنسي عند النساء مشروبات: 1

Abubuwan damata zasu sha dangane da matsalar daukewar shaawa .
-نصف كوب حبة سوداء + نصف كوب ينسون، ويضاف إلى المغلي قطرات من زيت الينسون 3 أكواب يوميا
Zaasamo rabin kofi na habbatisauda,yansun rabin kofi, sai atafasa bayan antafasa sai adinga man yansun  zaasha kofi uku arana.

. 2-شرب كل من ( العرقسوس-مغلي الحلبة) كما يفيد أكل الرمان في علاج البرود الجنسي

Kokuma asamo Irkusus ahada da habbatisauda atafasa arika sha. Kamar cin (Ruman) wani yayan itace to yana magance wannan matsalar. Narashin shaawa, Kokuma daukewar ta.
3-مغلي الحبة السوداء المحلاة بالعسل، ويضاف إلى المغلي قطرات من زيت الرمان
Ko arika tafasa habbatisauda ahada dazuma  sai kuma adiga man Ruman acikin habbatisauda daaka tafasa akasanya zuma sai asha. Shima yana magance matsalar Narashin shaawa gamata Ko daukewar ta. Kofi zaasha arana.

. 4-مغلي المريمية يزيل التبلد الجنسي عند النساء.
Ko asamo maremiyya atafasa arika sha shima zaadace insha Allah.

Dafatan Allah yasa mudace.

Daga littafin (Asrarul e-laju bil aashab).

Tuesday, 16 August 2016

Bayanin damuka kawo yadda zaasami waraka daga Marsala na raunin alaura.

https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=1015372118501981&id=640135246025672&refid=17&ref=opera_speed_dial_freefb&__tn__=%2As

Wednesday, 6 July 2016

علاج المرض الحميYadda zaa magance matsalar ciwon taipot.

169- الحمى مأكولات: 1-أكل البطيخ والعنب يساعد على خفض الحرارة.Yawan shan kankana yana saukaka zazzabi, dakuma yawan cin inabi shima yana saukaka zafin jiki 


2-يؤخذ قليل من مسحوق القرنفل مع السكر لطرد الحرارة.Idan aka hada kaninfari kadan tare da sukayi akasha shima yana saukaka zafin jiki. 

3-يؤكل الدباء مع الخل قبل النوم.

Kuma cin hindibau tare da khal kafin akwanta yana saukaka matsalar ciwon zazzabi. 

 4-يطبخ التمر بالحلبة حتى يصبح مستحلبا، ويؤكل منه على جرعات طوال النهار.Hada dabino da hulba anasha shima yana saukaka matsalar ciwon zazzabi. 


 2-يؤخذ كوب حليب وتبشر فيه خيارة، ويشرب ثلاث مرات يوميا.Idan aka hada kofi daya na nono tare da gurji arana sau uku yana saukaka matsalar ciwon zazzabi. 

3-يشرب عصير الكرنب.Tafasa kabeji anashan ruwan yana saukaka matsalar ciwon zazzabi. 

 4-يشرب نقيع أو مغلي الشعير.Shan tafashashiya shaiir yana saukaka matsalar ciwon zazzabi. 

5-تؤخذ ملعقة صغيرة من الخل وتذاب في ماء وتشرب على الريق،Sanya cokali daya na maul khal acikin ruwa asha yana saukaka zafin jiki. 

وتشرب الحبة السوداء المحلاة بالعسل، مع دهن الجسم بالخيار.shan tafashashiyar habbatisauda dazuma, kuma sai ashafa ma jiki gurji  yana saukaka matsalar ciwon zazzabi. 

6-شرب مغلي الحلبة مضاف إليه عصير ليمون ويحلى بالعسل النحل.shan tafashashiyar hulba wanda aka sama 🍋 lemon tsami aka sanya 🐝 zuma anasha yana saukaka matsalar ciwon zazzabi. 

7-شرب الجنزبيل جيد للحمى التي فيها نفض وبرد .Tafasa danyar citta cokali daya hakika yana magance matsalar zafin jiki sosai. 

 1-يدلك الجسم بالليمون ويشرب عصيره.shafe jiki  daruwan 🍋 lemon tare da shansa yana saukaka matsalar ciwon zazzabi. 


Dafatan Allah yasa mudace ameen.