MAGANIN RAGE KIBA GUSAR KITSE KO TOSHEWAR HANYOYIN JINI.
ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»
(1) Garin Tafarnuwa 25 grams
(2) Garin Kaulanjan 25 grams
(3) Habbatussauda 25 grams
(4) Garin Citta 25 grams
(5) Zuma 1 litter
Za'a sha cokalin cin abinci sau 3 a yini.
No comments:
Post a Comment