Monday, 15 September 2025

DOMIN KARA MA JIKIN KARFI DA KUMA MAGUNGUNAN WASU CUTUKA.ENERGY BOOSTER AND BODY CLEANSER.

ENERGY BOOSTER AND BODY CLEANSER. 


(1) Ararrabi 
(2) Baure
(3) Hulba
(4) Habba 
(5) Zaitun 
(6) Shammar 
(7) Na'a Na'a
(8) Dandelion 
(9) Tsamiya
(10) Citta 
(11) Tafarnuwa 
(12) Kirfat
(13) Raihan 
Duka dai dai yawan su ana dafawa ana Sha 

Kuma dukkan wata cuta da ba'a gane taba za'a iya amfani dashi wannan hadin in Sha Allah 

No comments: