Munada ingantattun magunguna kala daban daban akan ciwuka kamar, hawan jini, asama,tari,suga, shafar jinnu dadai sauransu,kala daban daban, kuma insha Allah ana samun waraka tahanyar amfani damagungunan mu. Kuma muna ingantattun magunguna kan shafar jinnu ko sihir,maita dadai sauransu zaasamemu masallacin Janihouse no.08152753609/08062264060.kota email:rahamaniyyaislamicmedicine@gmail.com
Saturday, 24 May 2025
CIWON KASHI NA MASU CIWAN SUGA (DIABETES)
Ciwan Kashi Namasu Ciwan Suga,ko Kuma Ciwan Daji,wata (cancer)na Ciki Ko Na Nono,alamominsa Kuwa Sune Zakirika Jin Kaman Ana Tsunkularki Tacikin Mamunanki,ko Mamanki Daya,kokuma Tundaga Kafadarki Har Zuwa Kasan Mamunanki Kinajin Zafi,musamman Gamata Masu Sabon Haihuwa,amma Wasu Kuma Hakanan Yana Iya Faruwa Hakanan,hanyar Dazaa Nemi Waraka Shine,:zaasamo Man Hulba,daman Habatisauda,daman Tafarnuwa Sai Azuba Cokali Daya Aruwan Zafi Kuma Asa Madara Asha.Kokuma Azuba Rabin Cokali Cikin Madara Asha.Kuma Asha Kofin Shayi,masu Matsalan Kansa.Masu Matsalan Suga Su Kuma Zasu Sha Kofin Shayi Wanda Aka Tafasa Tare Da Naa Naa Ko Kuma Green Tea.Amma Idan Kansa Na Nono Ne Zakuma Arika Shafa Wannan Hadin Zuyut Din Daakayi Tundaga Kafada Har Zuwa Kasan Mamuna Duka Insha Allah Akayi Wannan Musaman Kafin Abun Yayi Tsanani Kwana Kadan Zaaji Andaina Jin Wadannan Matsaloli Daakeji. Wannan Tajruba Ce Tunsama Da Shekara 10.Insha Allah Anadacewa Amma Atabbata Ansamo Masu Kya,domin Rashin Samun Masu Kya Yana Hana Samun Dace.
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
No comments:
Post a Comment