Saturday, 18 July 2020

TURAREN JINNU KOWANNE IRI

Yadda ake hada turaren jinnu kowanne irin, domin korar shaidanun aljannu daga jikin mutum ko gida.

Zaa samo wurshi, sai ahada da gwaska kadan, sai ahada da kisdul hindi, da takalkajiya, sai ahada da man dalbejiya arika turarawa insha Allah yana Kore aljannu daga jikin mutum da kuma gida baki daya insha Allah.

No comments: