Wanda shaidanin #aljani yakebi, ko yake damunsa, kuma yana cutar dashi, da sauran wasu matsalolin da yake haddasawa:
Domin Kore irin wadannan shaidanun #aljannu daga gare shi mace ko namiji.
To ga wata shawara da zaa samo man #Zaitun na asali sai akaranta #Suratul_jinns sai adinga shafawa adukkan jiki har zuwa sati (1)insha Allah zaa rabu da wannan matsalar aljani Mai naci, da kuma bibiya!
Amma kada kamanta da yawait adduah, da azakar,da tahsinat jiki, da gida,da kuma yawaita ayyukan daa wajen bin Allah.
Wannan hanyace Mai karfi akan irin wadannan shaudanun #aljannu masu bibiya, da kuma bi.
Idan tun asali abu yayi tsanani to sai adinga mai mai tawa duk acikin wata sati daya.har asami waraka.
Amma anaso dafarko idan san samune afara tahsinat agida sannan afara amfani da maganin.
Zaa iya samun ruwa sai akaranta suratul #jinn acikin sa sai arika sha ana shafawa akwanakin #Ayyamul_biri 13 ga wata 14 da 15 ga kowanne wata har wata uku ajere.
Irin wannan yanayin yadace da maganini mu mai suna #Elaji_sihir, da kuma #Naru_shayadin
Insha Allah, idan kuka hada namu da nasu zaku ga bambam ci sosai!
Allah yasa mudace allahumma ameen
Rahamaniyya Islamic medicine and research center Funtua
No comments:
Post a Comment