Munada ingantattun magunguna kala daban daban akan ciwuka kamar, hawan jini, asama,tari,suga, shafar jinnu dadai sauransu,kala daban daban, kuma insha Allah ana samun waraka tahanyar amfani damagungunan mu. Kuma muna ingantattun magunguna kan shafar jinnu ko sihir,maita dadai sauransu zaasamemu masallacin Janihouse no.08152753609/08062264060.kota email:rahamaniyyaislamicmedicine@gmail.com
Maganin dake kona kowanne irin aljani da iznin Allah. Magani mai tsohon tarihi, kuma kajarraba kaga ikon Allah.
Insha Allah amfani dashi zaasami biyan bukata, kuma yana magance har matsalar mafalakai marasa kya.
Post a Comment
No comments:
Post a Comment