Thursday, 10 March 2016

Elaji sihir!wannan maganin yana lalata kowanne irin sihir insha Allah,yana magance mtsalar jinnu kowacce iri.

Indai andaure amfani dashi zaasami waraka.

Kuma amfani dashi zaa iya samun kariya daga shafar jinnu, dakuma kariya daga kowanne nauin sihir, ko kammin baka dayardar Allah.

No comments: