Anaso duk wanda akayimasa sihir komadai wanne irine to sai yadage da aduoi, da azkar, domin Kore shaidanun dake tare dawannan sihir din. Sai kuma yadinga karanta wadannan ayoyin kamar haka :
1-suratul Yunus ayata 70-71.
2-suratul Aaraf ayata 117-122.
3-suratul dahaa ayata 68-70.
4-suratul Fueqan ayata 33.
5-Suratul Anbiyaa ayata 70.
6-Suratul Israi ayata 71.
7.Suratul Fadir ayata 10.
8.Suratul Aaraf ayata 118.
9-Suratul Nuur ayata 39.
10.Suratul Fussilat ayata 42.
11.Suratul khahaf ayata 98.
12.Dakuma karanta falaqi dakuma nasi.
Wadannan sune ake Kira da wurdul mashur -wuridin wanda akayimasa sihir anaso yadinga yawaita karanta su, insha Allah, Allah zai lalata sihir din, dakuma Hana faruwarsa agaba insha Allah.
Muna fatan Allah yakaremu daga dukkan kowanne irin sharrin mai sharri mutum Ko aljani ameen.