Showing posts with label Matsalolin zuwan jinin al'ada yawan sa ko karamcin sa. Show all posts
Showing posts with label Matsalolin zuwan jinin al'ada yawan sa ko karamcin sa. Show all posts

Saturday, 24 May 2025

Matsalolin zuwan jinin al'ada yawan sa ko karamcin sa

Kikanyi Jinin Alada Kuma Yadaukeki Har Zuwa Kwana 10-15 Zuwa Sama Kinayi Bai Tsayaba?Kuma Kinaso Yadawo Kwana 3-4-5.Koko Mijinki Yana Kusancinki Kina Jin Zafi?To Mafita Dazaki Sami Waraka Insha Allah.

Kisamo Wadannan Itatuwa Garin Kusdul Hind,da Citta,da Kanin Fari,da Hulba,da Garin Habbatisauda,sai Kirika Tafasa Cokali Daya Bayan Kinsauke Kitace Sai Kuma Kizuba Maul Khal,khal Tuffa Kisha Haka,ko Kihada Dazuma.Kuma Sai Kikara Hada Kusdul Hind,da Habba,da Hulba Azuba Aruwa Mai Dumi Sai Kirika Shiga Ciki.
Bayan Kisami Zabib(inabil Aswad)kiwanke Shi,bayan Kinwanke Shi Sai Kijika Akalla Yakai Awa 16 Daganan Sai Kizuba Garin Hulba Cokali Biyu Kibar Shi Yakara Awa 6-10 Sai Kitace Wannan Ruwan Zaki Dinga Sha Wannan Zairage Maki Yawan Kwanakin Dakikeyi Wajan Yin Jin Alada,musamman Idan Kikayi Amfani Dawannan Maganin Alokacin Dakike Cikin Yinta Zairage Yawan Kwanaki Mai Kwana 15 Zai Iya Dawowa 7 Mai Kwana 7 Zai Iya Komawa 3 Ko Hudu,amma Yanasa Mutum Cin Abinci,insha Allah Yana Rage Yawan Kwararar Jini.