Abubuwan dake taimakama mata wajen magance matsalolin su na yau da gobe dake da munsu.
Dangane da matsalolin mata dakuma samun sauki wajan nakuda.
Hanya mafi girma wajan samun sauki wajan mai nakuda shine tafasa garin habbatisauda dazuma anasha.
Kuma sauran matsalolin dake damun mata bangaran alaura ko ciwan mara ko kaikayin gaba dadai sauransu malamin yace zasu iya tafasa albabunaj tare da habbatisauda suna zama acikin ruwan wannan yanada faida gamata sosai.
Akarshe malamin yace mata zasu iya samun man habbatisauda maikya aduk saadda zasu sha wani abun sha mai dumi kamar shayi to surika diga wannan man habbatisauda din.
Yace idan mata nayin wannan to bazasu rika saurin bukatuwa izuwa ganin likitan koda yausheba sai alokacin laruran maitsanani.
Wannan malamin ALLAH yasaka masa da alkairi dawannan gudun muwa ameen.
Naku Jameelu Jameel Jaafar Abdullahi nafassara maku kai tsaye daga cikin littafin muuijizati shifaa. Na Abbul fidai.
Allah yasaka masa da alkairi ameen.