1. Tsaftace fitsari – ’Ya’yan juniper na taimakawa wajen ƙara yawan fitsari, suna taimakawa wajen magance infection na mafitsara (urinary tract infection).
2. Maganin ciwon ciki – tana taimaka wa narkewar abinci da rage kumburin ciki.
3. Kumburi da ciwo – tana rage kumburi a jiki saboda tana ɗauke da sinadarai masu anti-inflammatory.
4. Maganin ciwon gabbai – ana amfani da ita wajen rage alamomin ciwon gabbai (arthritis, rheumatism).
5. Detox – tana taimaka wa jiki fitar da guba ta hanyar fitsari da zufa.
6. Maganin ƙwayoyin cuta – tana da sinadarai masu kashe ƙwayoyin cuta (antimicrobial).
7. Kwantar da damuwa – ƙanshin ganyen juniper na taimaka wa kwakwalwa ta sami natsuwa (aromatherapy).
+2348062264060
No comments:
Post a Comment