Assalam alaikum barka da warahaka dafatan kana lafiya,allah ya sakama da alkhairi da da hidimar da akeyi da damu.don allah ataimaka mani nidai ahlis sunna ne kuma na dan haura shekara ashirin kuma arayuwata bantaba zinaba wallahi,amma anyi mani gwaji yanzu haka ina dauke cutar hiv don allah ko akwai taimakon da zaka yimani.don allah ataimaka mani ina cikin wani hali.bissalam
Wa.salam
Lalle gaskiya kana cikin jarabawa to zan taimakama kuma inshaa Allah kobaka warke duka ba zaka samu sauqi kuma kayi duk abinda wanda yake da lafiya keyi kamar kowa.
Da farko kasa a ranka cewa lalle Allah mai jaraba bayinsane kuma Allah bai taba jaraba bawansa sai ya kankare masa wasu zunubbai koda kuwa jarabawar targade ne. Allah ka bamu ikon cin jarabawoyin mu,Ameen
Abu na biyu da ya kamata ka yi shine ka rika azumi duk alhamis da attanin ko kuma rana daya a sati alhamis ko attanin saboda azumi na magance matsaloli na zahiri da na 6oye, manzon Allah (S.A.W) yace: " Allah Ya wajabata a zumi a kawunan mu, da kuma wayanda suka gaba cemu, don yakara mana karfin imani, takawa, ya kuma
nisantar da mu daga sa6awa Allah da kauce wa zunubbai, ya kuma bamu kariya daga cututtuka na zahiri da na badiri, da kuma bamu kariya daga
rashin lafiya fadar Allah
madaukakin sarki
Abuna ukku kuma shine ka samu zuma mai yawa (kamar kofi 3) ka sanya garin H/sauda cokali 7 garin Zaitun cokali 4.
Garin zogale cokali 3. Ka sanya citta da kayan Kamshi aciki. sannan ka gauraya ka rika shan cokali 2 safe da rana da yamma kafin cin abinci.
Abu na hudu shine ka nemi madarar Rakumi ko nonon sa ka rika shan kofi daya kafin ka kwanta.. Kayi haka wata ukku kaje a sake aunaka Allah yasa Adace Ameen.
Munada ingantattun magunguna kala daban daban akan ciwuka kamar, hawan jini, asama,tari,suga, shafar jinnu dadai sauransu,kala daban daban, kuma insha Allah ana samun waraka tahanyar amfani damagungunan mu. Kuma muna ingantattun magunguna kan shafar jinnu ko sihir,maita dadai sauransu zaasamemu masallacin Janihouse no.08152753609/08062264060.kota email:rahamaniyyaislamicmedicine@gmail.com
Friday, 28 October 2016
Tambaya!!!!????
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
No comments:
Post a Comment