Dangane da hanyoyin wadanda zaa iya jarraba wa asami biyan bukata ga mutanan da Allah madaukakin sarki ya jarrabce saboda rashin samun haihuwa.
Duk da cewa wannan abu alamrine na Allah domin koda daga cikin Annabwa akwai wadanda Allah madaukakin yajarabce su da wannan matsala, kamar Amfani zakariya,wanda sai da yadinga yin addua, wata rana kamar yadda nassin alqurani yanuna cewa yazo wajan Nana Maryamu amincin Allah ya tabbata agare ta,sai ya isketa dawani kalar abinci, sai Yace mata yake Maryamu aina kika sami wannan? Sai tabude baki tace masa daga Allah, domin shine wanda yake bada arziki batare da wata wahala ba.
Daganan yayi alawalla yakara rokon ubangiji yace :ya Allah inarokonka kabani zuriyya wanda take shiryayya..... Daga wannan addua take anan sai ubangiji yaamsa masa aduarsa taneman samun haihuwa dayaketa yi.
Akwai wasu matsaloli awani lokacin dasuke haddasa wannan matsalar,kamar rashin kwayoyin halitta acikin maniyyi, ko karancin su,gada namiji, domin wasu mazajen zakaga angwada su ance maniyyin su babu kwayoyin halitta, Kokuma sunyi karanci, sannan ciwon sanyi wanda ake cema yana iya haddasa hakan domin yana lallata maniyyi, sai yazama maniyyin namiji, dana mace sunkasa kasa fahimtar juna, maana kowa zaiga kamar ba dan uwansa bane hakan sai yahaifar da matsala.
Akwai matsalar na raunin mahaifa ga mata Kokuma ainufin akwai wani jaka ajikin mahaifar mace wanda yake kwayoyin halittar dan adam nata anan suke dole kuma har sai sunfito daga wannan gurin zuwa ainufin cikin mahaifa sannan aiya samun rabo to wannan ma zai iya haifar da matsala.
To wannan maganin daga cikin faidodin dayake dauke dasu yana tainakawa wajan magance wadannan matsaloli dana lissafa.
Domin haka mukaga yakamata mutsaya sosai mukara fadakar da mutane Amfanin sa.
Yana bada karfi sosai ga mazajen dasuke da matsala na mazakuta, yana kuma Kara ruwan maniyyi, da lafiyar sa, yana tainakawa wajan farfado da kwayoyin halittar dan adam, bayan haka yakan karama namiji kuzari alokacin biyama iyalinsa bukata.
Hakika tabbas anjarraba wannan maganin gawani mara Lafiya wanda anti masa test cewa kwata kwata bazai haihuba, domin acikin maniyyin sa babu kwayoyin halittar Dan Adam, yayi amfani da wannan maganin har na tsawon wata (1) yarika hada shi da zuma yana sha, daake sake yi masa test sai akaga kwayoyin halittar sa sunkai 80% hakan yanuna cewa Allah yasa ansami nasara akan maganin daaka sha.
Idan mata sukayi amfani dashi tasan ya shi ajikin ta hakan zai iya taimaka mata wajan samun rabo cikin yardar Allah.
Mata wadanda suke da matsalar mahaifa, ko rashin samun rabo zasu iya sanya shi aruwan wanka sunayin wanka dashi har na (10)safe da yamma kuma zasuyi hakane da kwana 6 bayan gama jinin alada Insha Allah zaiyi magani matukar gaske.
Idan aka hada wannan maganin da zuma yana karama garkuwar jiki karfi (boost immunity system)ana sha sau 3 arana, yana Kara karfin jiki, yana maganin gudawa, yana karama uwar hanji karfi.
Idan mace wanda take da matsala na rashin samun haihuwa idan tahada shi da zuma kadan tasanya agabanta yana gusar mata da matsalar na rashin samun haihuwa Insha Allah.
Kuma zata iya sanya shi kafin kwanciya idan Allah zata iya samun rabo daganan.
Alali hakika masana na zamani sun tabbatar da cewa wannan maganin yana dauke da sinadarai masu yawa kamar frotain 22% dakuma kalsiyom 54% bayan haka yana dauke da sinadairin Harmonic wanda yake wannan sinadarine wanda yake Kara nishadi ga kwayoyin halittar dan adam dake cikin jikin mutum kuma yana taumaka wa mahaifa.
Kuma yana maganince ma mata matsalar alada, dakuma dai daitata.yana karama gashi karfi.
Yana Hana zubar jini daga ciki wanda hakan yakan faru da masu fama da matsalar hawan jini mai tsanani alokacin daya hau.
Yana maganin matsalar radadin Ciwon gashi kowanne iri.
Dukkan matsala zaa iya hada shi da zuma ana sha kamar matsalar rashin samun haihuwa, sai kuma ahada shi da nono, ko madara dakuma zuma duk saada zaa sha.
Yana tainakawa mata wadanda suka haihuwa wajan matse masu jiki da wuri.
Dakuma mata wadanda suka bude suna kuma bukatar jikinsu yadan Kara matsewa.
Wallahu aalam.
Wannan maganin shine kuke ganin hotonsa akasa (Dalun nakeal) (likahul nahal).
Zaku iya samun wannan maganin awajan mu Insha Allah, gadukkan wanda yake bukata.
Dafatan Allah yabamu dacewa Ameen.
Rahamaniyya Islamic medicine Funtua.
Facebook :likitanci Amuslunci.
Blogger :magunguna.blogspot.com
Twitter @likitanci
Ko @Ushaujamil.
Allah yasa adace
No comments:
Post a Comment