Wednesday, 24 August 2016

Hanyoyi dazaa nemi waraka daga Marsala na ciwon asama.

039- الربــو مأكولات:
Abubwan dazaa iya Neman waraka gasunan daga kasa kamar yadda zaizo:
1-يؤخذ كيلو زبيب مع نصف كيلو حلبة ويطبخان معا حتى يصير كالمربى، وتؤخذ على الريق ملعقة كبيرة يتبعها شرب مغلي الشمر كالشاي.
Zaasamo zabib klio daya, dakuma hulba rabin kilo sai ahada adafa yazama yahade sai adinga shan cokali daya bayan haka sai sai shammar wanda aka tafasa.
2-يؤخذ بذر كتان ويطحن ومثله من العرقسوس، ويعجنان في سمن بقريويؤكل على الريق.
Ko asamo bazaru kitan,sai adaka ahada da irkusus sai azuba acikin man shanu sai adinga sha.

3-يؤكل الكراث نيئا أو يمضغ الزعتر البري
. ko asamo kurrasun danye arika cinsa, kokuma ziitir.

-يؤخذ الترمس مع العسل لضيق النفس والسعال.
Ko ahada turmus dakuma Zuma domin magance kunci wajan yin nunfashi, dakuma magance tari kowanne iri insha Allahu.

مشروبات: 1-شرب العرقسوس. 2-مغلي النبق (ثمر شجر السدر) يغلى كالشاي ويشرب صباحا ومساء.
Ko yayawaita shan irkusus.
Kokuma arika tafasa ganyan magarya anasha kamar shayi safe dakuma yama.

6-يفيد شرب الحليب المحلى بالسكر في
علاج الربو.
Kuma mai ciwon asama zai iya yawaita amfani wajan shan nono, dakuma dakuma wajan magance ciwon asama insha Allah.

7-ملعقة صغيرة من الزعفران+ ملعقة عسل نحل تذاب في كوب ماء ويشرب
Ko ahada karamin cokali na zaafaran, cokali daya nazuma sai ahada da kofi daya naruwa asha.akalla sau uku arana.

3 أكواب يوميا. 8-الزعتر مع التين والنعناع مغليا يقضي على الربو، وذلك بشرب ملعقة بعد الأكل
Ko asamo ziitir, tare da team,dakuma naa naa ana tafasawa anasha yakai ga zuwa karshan matsalar larurar ciwon asama, maana insha Allah zaa warke da iznin Allah, zaa dinga shan cokali bayan cin abinci.

. 9-يشرب نقيع الحلبة مع الشمر مع العرقسوس بمقادير متساوية قدر كوب يوميا
Kokuma ahada hulba, da shammar, dakuma irkusus sai arika tafasawa anashan kofi daya arana.

Allah yasawake yakuma yayema duk wanda wannan matsalar kedamunsa ameen.

Thursday, 18 August 2016

Wuridi nawanda akayima sihir, Ko dan gudun kada wannan sihir din yakara dawowa nan gaba, Idan aka kara yi, Kokuma alokacin daake neman waraka daga wannan matsalar sihir din.

Anaso duk wanda akayimasa sihir komadai wanne irine to sai yadage da aduoi, da azkar, domin Kore shaidanun dake tare dawannan sihir din. Sai kuma yadinga karanta wadannan ayoyin kamar haka :
1-suratul Yunus ayata 70-71.
2-suratul Aaraf ayata 117-122.
3-suratul dahaa ayata 68-70.
4-suratul Fueqan ayata 33.
5-Suratul Anbiyaa ayata 70.
6-Suratul Israi ayata 71.
7.Suratul Fadir ayata 10.
8.Suratul Aaraf ayata 118.
9-Suratul Nuur ayata 39.
10.Suratul Fussilat ayata 42.
11.Suratul khahaf ayata 98.
12.Dakuma karanta falaqi dakuma nasi.

Wadannan sune ake Kira da wurdul mashur -wuridin wanda akayimasa sihir anaso yadinga yawaita karanta su, insha Allah, Allah zai lalata sihir din, dakuma Hana faruwarsa agaba insha Allah.

Muna fatan Allah yakaremu daga dukkan kowanne irin sharrin mai sharri mutum Ko aljani ameen.

Wednesday, 17 August 2016

Matsalar mata dangane da daukewar shaawa.


063- البرود الجنسي عند النساء مشروبات: 1

Abubuwan damata zasu sha dangane da matsalar daukewar shaawa .
-نصف كوب حبة سوداء + نصف كوب ينسون، ويضاف إلى المغلي قطرات من زيت الينسون 3 أكواب يوميا
Zaasamo rabin kofi na habbatisauda,yansun rabin kofi, sai atafasa bayan antafasa sai adinga man yansun  zaasha kofi uku arana.

. 2-شرب كل من ( العرقسوس-مغلي الحلبة) كما يفيد أكل الرمان في علاج البرود الجنسي

Kokuma asamo Irkusus ahada da habbatisauda atafasa arika sha. Kamar cin (Ruman) wani yayan itace to yana magance wannan matsalar. Narashin shaawa, Kokuma daukewar ta.
3-مغلي الحبة السوداء المحلاة بالعسل، ويضاف إلى المغلي قطرات من زيت الرمان
Ko arika tafasa habbatisauda ahada dazuma  sai kuma adiga man Ruman acikin habbatisauda daaka tafasa akasanya zuma sai asha. Shima yana magance matsalar Narashin shaawa gamata Ko daukewar ta. Kofi zaasha arana.

. 4-مغلي المريمية يزيل التبلد الجنسي عند النساء.
Ko asamo maremiyya atafasa arika sha shima zaadace insha Allah.

Dafatan Allah yasa mudace.

Daga littafin (Asrarul e-laju bil aashab).

Tuesday, 16 August 2016

Bayanin damuka kawo yadda zaasami waraka daga Marsala na raunin alaura.

https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=1015372118501981&id=640135246025672&refid=17&ref=opera_speed_dial_freefb&__tn__=%2As