Tsarin iyali amuslunci.
Hakika malaman sunyi sabani akan wannan alamari akan hallacin sa koko akasin haka, ko dacewarsa, ko ko rashin dacewarsa,kadan daga ciki shine abinda suka tsayu akai.
1.wasu suna ganin cewa mai gida wanda yakamata yace zaiyi tsarin iyali, sai wanda yazama cewa matarsa tanada wata larura wanda zata tilasta yin wanda idan tasami wannan juna wata kila ma zata iya rasa rayuwarta.
Koko wadda tahaihu tana shayarwa, kuma idan tasami juna biyu awannan lokaci wannan daake shayarwa zai tagayyara koma akarshe arasa shi,domin akwai su irin wadannan matan.
To airin wannan lokacinne ake ganin yahalatta ayi tsarin iyali, shima yazama wanda zaayi bamai cutarwa ba kamar yadda nazamani yake, domin wannan afili yake karara illar tsarin iyali nazamani, yana haifarwa mata lalacewar mahaifaha, zubar jini babisa kaidaba, ciwan mara dadai sauran matsaloli Allah yakyata kakiyaye mu baki daya.
2.Wasu maluman suna ganin cewa tsarin iyali haramnunne koko akwai rashin dacewar hakan,musamman irin wanda zaayi don baaso atara yaya dayawa to sunfi ganin haramci wajan wannan wallahu aalam.
To wacce hanya zaa iya yin tsarin iyali da malamai ko likitoci na muslunci suka bada.
1.Man neem idan akasamo wannan man zaarika shafa shi agaba gab dazaa kwanta to gabadaya maniyyin dazai zuba alokacin acikin second 30 wannan man zai kashe kwayar halittar baki daya.
Kuma ba yajawo wata illa.
2.Wani magani daake cemasa sazabu idan akasamo shi zaarika tafasa karamin cokali anasha safe dayamma kofi daya zaayi kwana 14 kada adora akai.
3.Jazaril barri shima wani maganine idan akasamo shi to yayansa zaarika shan cokali gab da kwanciya ko bayan ankwanta zaasha karamin cokali haka zaayi har kwana bakwai.
4.Haka kuma idan akasamo Naa Naa ana tafasawa sai asha bayan ankwanta kofi daya idan anason zuma zaa iya sawa, amma anaso akalla duk kwana shidda zaasha kofi uku.
Allah yasa mudace ameen.
No comments:
Post a Comment