Musamman yan uwa masu yin rukya sunajin dadin amfani dawannan maganin, kuma suna samun sauki wajan gudanar da aikin su,amma kowa zai iya amfani dashi.
Kuma shima matsala na ciwan kashi, ko ciwan jiki idan ana shafa shi anasamun sauki.
Koda mai cutan rabin jiki wato shashi insha Allah anasamun waraka.
No comments:
Post a Comment