Wannan yana magance shafar jinnu, domin yana kona kowanne kalar aljani, idan aka jure amfani dashi to yana hallaka kowanne irin shaidanin aljani insha Allah.
Kuma yana magance matsalar mafalakai marasa kya damutum yakeyi, maganine wanda akayima sa rika wajan hadashi.
No comments:
Post a Comment