Thursday, 10 March 2016

Maganin basur.

Wannan maganin yana magance matsalar basur kowanne iri insha Allah.

Kuma yana magance matsalar gudawa.

Yana maganin basur mai tsiro.

Yana magance yawan gajiya ko kasala insha Allah.

No comments: