Monday, 15 September 2025

Maganin ciwan Zuciya heat failure and disease

MAGANIN CIWON ZUCIYA 
👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻

(1) Kusbara 
(2) Kanya
(3) Kirfat
(4) Habba
Duka mutasawiyat 
(5) Tafarnuwa rabin gwajin abinda aka gwada sauran dasu.

Ana dafawa ana Sha 

MAGANIN RAGE KITSE (Cholesterol)

 Dr. Mubarak: MAGANIN GUSAR DA KITSE DAGA HANTA 
👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻
(1) Garin Girfat 1 teaspoon 
(2) Man Zaitun table spoon 

Za'a rika sha a ruwan zafi

Dr. Mubarak:
(2)
 DOMIN NARKA KITSE NA CHOLESTEROL CRYSTAL 

(1) Tsabtatacciyar zuma 2 spoon full.
(2) Girfat 3 table spoons 
(3) Garin ganyen shayi Ahdar, ko Ashshams 8 table spoons

Amfanin shuwaka akan cututtukan daban daban



Ga wani muhimmiyar ga maza da mata dangane da cututtukan mara 
Kamar prostate enlargement da dukkanin matsalolin dayake haddasa wa 

Taruwar ruwa amara ko a maraina 
Ciwan hanta (hepatitis b)
Ciwon ƙoda, kidney infection, kidney desease, kidney failure etc.

Cutukan uwar hanji 
Kamar typod da maleria 
Ciwon saifa 
Matsalolin cutukan huhu 
Matsalolin zuciya 
Hanya mai sauki da kuma magani mai inganci shine ganyan shuwaka.

Ruwan sa kawai za'a rika murzawa ana sha insha Allah za'ayi mamaki da iznin Allah.